AR

AREWA STRIVERS

207,992 inscritos
@arewastrivers
Sobre

Centro de Aprendizagem Blockchain: Airdrops, Minings, Farmings, DeFi, Cryptos - Para ajudá-lo a ganhar dinheiro.

Informações
Idiomacommon.languages.ha
CategoriaCripto
RegiãoInternacional
AudiênciaPúblico em geral
TomEducacional
Frequência de postsVárias vezes por semana
Último post10 de jun. de 2026 · há 2 meses
Tags
Análises
207,992
Inscritos
1.5%
Engajamento
100%
Conteúdo original
246
Tamanho médio (car.)
Médio
Riqueza de mídia
Alguns
Anúncios
Texto, Foto
Formatos
Canal
Tipo

This channel is part of the discussion

AREWA STRIVERS appears in 12 event pages on TGList
topicAugust 2026
Classical music — August 2026

Kamfanin SpaceX ya bayyana cewa ya samu kudin shiga (revenue) na dala biliyan $7.8, wanda ya zarce abin da mutane suka yi hasashe. A gefe guda kuma, sashen AI na kamfanin ya yi asarar aiki (operating loss), amma asarar ta kasance ƙasa da yadda masana suka yi tsammani. Wannan na…

4631 posts·2907 channels·5 de ago. de 2026
topicJuly 2026
Robotics — July 2026

Elon Musk ya ce nan da shekarar 2036, kuɗi ba zai ƙara zama abin da ya fi muhimmanci ba saboda ci gaban da za'a samu a AI (Artificial Intelligence) da kuma robots. A cewarsa, idan AI da robots suka fara yin mafi yawan ayyuka cikin inganci da arha, tsarin tattalin arziki na iya…

4539 posts·1952 channels·26 de jul. de 2026
topicJuly 2026
Artificial intelligence — July 2026

Elon Musk ya ce nan da shekarar 2036, kuɗi ba zai ƙara zama abin da ya fi muhimmanci ba saboda ci gaban da za'a samu a AI (Artificial Intelligence) da kuma robots. A cewarsa, idan AI da robots suka fara yin mafi yawan ayyuka cikin inganci da arha, tsarin tattalin arziki na iya…

2876 posts·1590 channels·26 de jul. de 2026
topicJuly 2026
Cryptocurrency — July 2026

Yau shekara 11 cif da akayi launching ɗin Ethereum... Idan ka siya na $1,000 a lokacin yau kana sa $2.5 million. A shekarar 2015 wace waya kake riƙe da ita?

2075 posts·794 channels·30 de jul. de 2026
eventJuly 2026
Cyberattack — July 2026

Anyi hacking X account na founder ɗin Robinhood. Yanzu haka dai har Token ɗin da akayi posting ɗin CA ɗin sa ya kai $3 million Kuma daga cikin top traders akwai waɗanda suka maida $843 zuwa $327K... 🙄🤔

1208 posts·787 channels·23 de jul. de 2026
topicAugust 2026
Cryptocurrency — August 2026

Shugaban ƙasar Rasha, Vladimir Putin, ya sanya hannu a hukumance kan wata doka da za ta tsara da kuma daidaita harkokin cryptocurrency a ƙasar. Wannan na nuna cewa Rasha na ƙara ɗaukar matakai wajen kafa tsari da dokoki kan kasuwar crypto.

983 posts·404 channels·5 de ago. de 2026

Mais...