Blockchain Learning Centre: Airdrops, Minings, Farmings, DeFi, Cryptos - To help you make money.Founder:@EngineerAdam123Facebook: https://www.facebook.com/adammuhammad.mukhtarX (Twitter): https://x.com/EngineerAdam123?t=D-Ah5YZfd5sSi01aTVdMnA&s=09
This channel is part of the discussion
AREWA STRIVERS appears in 8 event pages on TGListElon Musk ya ce nan da shekarar 2036, kuɗi ba zai ƙara zama abin da ya fi muhimmanci ba saboda ci gaban da za'a samu a AI (Artificial Intelligence) da kuma robots. A cewarsa, idan AI da robots suka fara yin mafi yawan ayyuka cikin inganci da arha, tsarin tattalin arziki na iya…
Elon Musk ya ce nan da shekarar 2036, kuɗi ba zai ƙara zama abin da ya fi muhimmanci ba saboda ci gaban da za'a samu a AI (Artificial Intelligence) da kuma robots. A cewarsa, idan AI da robots suka fara yin mafi yawan ayyuka cikin inganci da arha, tsarin tattalin arziki na iya…
Yau mun tashi da sabon trend akan blockchain na kamfanin USDT (Tether), mun shiga mun samo na breakfast... ❤️🔥 Barka da safiya.
Anyi hacking X account na founder ɗin Robinhood. Yanzu haka dai har Token ɗin da akayi posting ɗin CA ɗin sa ya kai $3 million Kuma daga cikin top traders akwai waɗanda suka maida $843 zuwa $327K... 🙄🤔
Elon Musk ya ce nan da shekarar 2036, kuɗi ba zai ƙara zama abin da ya fi muhimmanci ba saboda ci gaban da za'a samu a AI (Artificial Intelligence) da kuma robots. A cewarsa, idan AI da robots suka fara yin mafi yawan ayyuka cikin inganci da arha, tsarin tattalin arziki na iya…
Yau muna rana ta goma da aka samar da $Sunusi, duk da ƙalubale da aka cimma, idan ka kalli chart ɗin token ɗin, ba shakka babu wani abu da zaka gani sai nasara. Nasarar itace mun saka token a $30k zuwa $50k, saida ya taɓo ATH ɗin $3.7 million, sama da 75X, sannan duk da…